ME YAFARU CIKIN ALAQA SEASON 2 EPISODE 3
Asatin da yagabata cikin Shirin alaqa an tsayane inda jami’inda ke bincike mutuwar rahama inda sukai arba da Kamal bayan an tabbar masa akwai Yar tsama tsakanin Kamal da ita Rahamar.
Cikin wannan sati jami’in yagana da Kamal inda ya tabbatar masa dacewa Yana zargin dasa hannunsa a kisanta saide shi Kamal ya musanta al’amarin.
Karanta: CIKAKKEN TARIHIN ALI NUHU
Bangaren Su Hisham kuwa Hisham ( Shamsu Dan’iya) yaje yasamu Anty hauwa (Temah Makamashi) yasanar da ita al’amarin Nameer ( Ramadan booth) da Halisa (Momee Gombe)
Yayinda Hisham ya bukaci Anty hauwa ta raba Soyayyar dake a tsakanin Halisa da Nameer.
DOWNLOAD ALAQA SEASON 2 EPISODE 3 HERE
Halisa kuwa tasanar antinta Hajiya Tabawa Aliyu labarin Soyayyarta da Nameer Alfindi saide da Alama akwai wata Matsa Wadda antyn Bata fada mataba Amma jikinta yanuna.
Shiko Hisham yacigaba da nuna boyayyar alama kan sabuwar ma’aikaciyar kamfanin Sameera.
Domin raba Nameer da Halisa Anty hauwa Kamar yadda Hisham yabukata taje bincike Unguwar su Halisa Kuma tagano Halisa Tanada Alaqa da Hajiya tabawa aliyu wacce ta kasance babbar abokiyar hamayyarta.
Karanta: CIKAKKEN TARIHIN SHAMSU DAN,IYA
Jaruman dasuka fito a satinnan sune
Nameer ( Ramadan booth)
Hisham ( Shamsu Dan’iya)
Anty hauwa ( Fatima isah makamashi)
Hajiya Fatima ( hadiza Ahmad)
Audu luluwa (Sadiq Ahmad)
Halisa ( Maimuna Abubakar Gombe)
Kamal (Bashir Mohammad DantaBashir).
Ku saurari zuwan alaqa season 2 episode 3 a mako na gaba.
Shin mekuke tinanin zai faru cikin alaqa Mai zuwa ??