Cikakken tarihin baballe hayatu

Cikakken tarihin baballe hayatu

SUNA: Abubakar baballe hayatu

Sponsored Links

INKIYA: baballe hayatu

SHEKARU: 11 august 1975 (shekara 46)

AIKI: Jarumi,Darakta,Furodusa

MATAKIN KARATU: Degree

MATA: Sadiya gyale

GARI: Kano

KASA: Nigeria

 

Ali Nuhu Tareda Baballe hayatu

WANENE BABALLE HAYATU

Cikakken sunansa Abubakar baballe hayatu amma anfi saninsa da baballe hayatu. Yakasance jarumine kuma mai shirya fina finai a masana’antar shirya fina-finan hausa na kannywood.

Sannan Baballe hayatu na daya daga cikin jarumai a masana’antar kannywood wadanda suka dade suna taka rawa a masana’antar don ganin habakar fina finan Hausa a nahiyar Africa dama sauran kasashen duniya baki daya.

HAIHUWARSA

An haifi abubakar baballe hayatu ne a jihar kano cikin unguwar yakasai quarters a ranar 11 ga watan augusta a shekarar alib 1975 (11 August 1975) wadda kawo yanzu (2021) jarumin yanada shekaru arba’in da shida 46.

Jarumin yakasance dane ga alhaji hayatu dakuma hajiya maimuna wadanda dukkanninsu mazauna jahar kano ne.

karanta: CIKAKKEN TARIHIN HAMISU BREAKER

KARATU

Baballe hayatu yayi karatunsa na matakin farko wato primary school a umarrantar giginyu a shekarar alib 1981 – 1986. Yakuma yi makarantarsa na matakin gabada primary wato secondary a makarantar G.S.S kawaji a shekarar 1987-1993. Bayan kammala karatunsa na secondary ne yawuce izuwa makarantar bayero university (BUK) dake kano inda yasamu kwalin karatun matakin digiri daga shekarar 1999-2005. Inda ya karanci political science

Kana Baballe hayatu Yakuma yi bautar kasarsa ne a karamar hukumar oyi dake jihar anambra.

FARA FIM

Baballe hayatu yashigo masana’antar shirya fina finan Hausa wato kannywood ne a shekarar alib 1996, Inda yafara fitowa a cikin wani shirin fim maisuna
-abin sirri
Kana irin rawar da jarumin yataka a fim nashi nafari yasa yaci gaba da samun damar fitowa a wasu fina-finan a masana’antar ta kannywood irinsu Tawakkali, Mashi, Furuci, dasauransu

Kawo yanzu baballe hayatu yafiyo a sama da fina finai 70 a matsayin jarumi.

Sannan amasayin meshirya fina-finai baballe hayatu yashirya sama da fina finai talatin 30

AURE

Jarumi kuma mai shirya fina finai baballe hayatu ya auri abokiyar aikinsa kuma jaruma Sadiya wacce akafi sanida sadiya gyale a masana’antar shirya fina finai na kannywood.

Cikakken tarihin baballe hayatu

JERIN FINA-FINAI

Jerin fina finansa a matsayin me shirya fina finan Hausa dakuma a matsayin jarumi sun hada da:

•kalan dangi
•mansoor
•Abin sirri
•mujadala
•Tawakkali
•fatauci
•mashi
•mujadala
•gyale
•Biki budiri
•lissafi
•shahada
• sarke
•kumbo
•takunkumi
•bakar asha
•iyaka
•tazara
•tiriri
•kasko
•Iura
•ciwon ido
•larura
•taqidi
•Annuri
•hantsi
•guzuri
•shinkafa da miya
•gambiza
•qaya
•tarayya
•hannun jari
•sauyin yanayi
•izinina
•kunya
•sutura
•tubali
•aya
•jarida
•tutarso
•yadilan
•komai dorin
•iyaye
•biyayya
•harafin so
•khushu’i
•Bariki
•sakaliya
•kyalle
•sama
•masakin kauna
•raga
•khusufi
•yar gagara
•Qasada
•lada
•jarumai
•nagari
•mizani
Dausauransu

HADAKA

Sannan jarumin baballe yahatu yafito a fina-finai da dama tare da jarumai da yawa kamarsu
*Ali nuhu
*Abba elmustapha
*Jamila nagudu
*Mai shinku
*Adam A Zango
*Umar m shareef
*Maryam Yahaya
*Saratu gidado
*Amal uma

Daku iya ziyartarmu a shafinmu na YouTube domin samun Karin bayani dangane da cikakken tarihin baballe hayatu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *