Cikakken Tarihin Dezell (Dezell Biography)
Suna: Ahmad Ibrahim Rufa’i
Inkiya: Dezell
Kwarewa: Mawaki, Jarumi, Producer
Iyali: Hauwa Ibrahim Jidda beuty
Yaro: Daya (1) 2022
Gari: Kaduna
Kasa: Nigeria/America

WANENE DEZELL
Ahmad Ibrahim Rufa’i Wadda aka fi sani da Deezell yakasance mawakin Hausa rap, Kuma jarumi Wadda ya Sanu a Kasheshen Africa da dama.
Karanta: Cikakken Tarihin Aknan Bamenda
HAIHUWARSA
An haifeshi a ranar hudu (4) ga watan shida a shekarar alib dubu Daya da dari Tara da tamanin da takwas 1988
Zamu iya cewa yanada shekaru 34 a shekarar 2022
KARATU
An haifeshi a kasar America kasancewar iyayensa nacanne dazama Amma yadawo Gida Nigeria lokacin yanada shekaru biyar (5) inda yafara Karatunsa na matakin primary.
Daga bisani Mawakin yasake komawa kasar America domin cigaba da Karatunsa a Yayinda yayi makaranatar gabada primary wato secondary a America.
Bayan kammalawarsa ne yashiga makaranatar jami’a Kuma hallau a America yakaraci ” Sadarwa da harkokin cinikayya na kasashe (media communication and international business)”
FARAWA
Mawakin yafara wakane da wakarsa Mai suna “Sunlight ( Hasken Rana)” Wadda sukayi tareda young6ix.
Sannan yasakeyin wata wakar Mai suna “Girma” atareda manyan shahararrun mawakan Hausa rap dinnan Dj Abba dakuma Classiq Wadda wakar takasance itace silar sanuwarsa a duniyar Hausa rap.
Karanta: CIKAKKEN TARIHIN DJ AB

Harkar film
Bayaga harkar wakar mawakin Yana fitowa a cikin Fina Fina inda yafarane a shekarar 2017 da wani fim din masana’antar Hollywood dake a America suna Shirin ” life in America” ( wato rayuwa a America).
IYALI
Mawaki Kuma jarumi Deezell yana da mata Daya a 2022 dakuma yaro Daya.
Ya auri wannan sananniyar Mai kwalliyar nance yar garin kaduna Mai suna Hauwa Ibrahim wacce akafi sani da Jidder beuty.
Daurin auren a ranar Shirin da Tara 29 ga watan December a shekarar 2019.
29/12/2019
JERIN WAKOKIN DEEZELL
-Banaji Tareda Dj Ab
-Duk Abinda Zai Faru Ya Faru Tareda Dj Ab x Zayn Africa x feezy x feezy x Dan Sa’a x Musa Africa x Cdeeq x Bazzy x Lsvee x madox x Baba yankx, chizo x Don maka Don x lil Ameen x lutty fresh x enjanla free man x
– Dezell Damagana
– Dezell Girlfriend
-Dezell Ubansu ft Prince E
-Daso Samune ft Dj Ab x Mr kebzee x Zayn Africa x Tee swaqs x lil Prince x jeegsaw xfeezy x mashall
-Dezell Aisha ft Korede Bello
-DEEZELL ft Cdeeq Kankana
-Super story Ep 1 zuwa 6
-Dasauransu