Cikakken tarihin rahama sadau
SUNA: Rahama Ibrahim sadau
SHEKARU: 7 December 1993 ( shekara 28)
AIKI: jaruma, yar rawa, kasuwanci, darakta,shirya fim
AURE: babu
MATAKIN KARATU:
Digiri
MAHAIFI: mallam Ibrahim sadau
GARI: kaduna
KASA: Nigeria

WACECE RAHAMA SADAU
rahama sadau shahararriyar jarumar kannywood hadi da nollywood
Kuma darakta,
Producer, a masala,antar kannywood wacce tayi fice a Africa musamman gida Nigeria
Da sauran kasashen waje kamar su
_india
_dubai
_American
_London
_Cyprus
Da sauransu.
Sannan jarumar takasance mace ta farko a Nigeria da ta samu damar fitowa a Indian fim a wani fim mesuna
-khuda haafiz
Saidai haryanzu fimdin bai fito kasuwaba
YAN UWA:
*Haruna sadau
*Fatima sadau
*Aisha sadau
*zainab sadau
Karanta CIKAKKEN TARIHIN BILKISU SHEMA
FARA FIM
Jarumar ta kasance yar rawa tun tana karama ta kuma karfi kyautuka da dama ta dalilin rawan wanda hakan yana daga cikin
Dalilin da yasa
Ta fara ra,ayin zama yar fim
Sannan ta fara fitowa a fim ne tun 2013 a wani fim mesuna
-Gani ga wane wanda yana daga cikin jerin finafinan dasuka haska taurarinta
Ta kuma fito a fina finai da dama a masana,antar kannywood da nollywood tare da jarumai da dama kamar su
*alinuhu, wanda yana daga cikin Wa,anda sukayi mata hanyar fara fitowa a fim
*Adam A zango
*Sadiq Sani sadiq
*sani danja
*Ramsey nouah
*ayo makun, da sauransu.
HAIHUWAR RAHAMA SADAU
Anhaifi jarumar ne a (7 Dec 1993) a garin kaduna cikin
kaduna
KARATU
Sannan tayi karatunta
Na primary da secondary a kaduna
Kuma
tayi karatunta na digiri a Eastern Mediterranean University a
Cyprus

JERIN FINAFINAI:
A Kannywood
Tayi finafinai a kannywood da dama kamar su
-Gani ga wane
-jinin jikina
-mai farin jini
-rariya
-kisan gilla
-ana wata ga wata
-wata tafiya
-kasata
-rumana
-hallacci
-aljannar duniya
-sabuwar sangaya
-halwa
-nadeeya
Da sauransu
Karanta CIKAKKEN TARIHIN SHAMSU DAN,IYA
JERIN FINAFINAI
A Nollywood
-son of the chaliphet
-the other side
-shuga naija MTV
-if I’m president
-up north
-ajuwaya
-tatu
-zero hour
-the accidental spy
-hakkunde
-chief daddy
Da sauransu
KYAUTAR KARRAMAWA
Takarfi kyautukan girmamawa da karramawa da dama a fadin duniya
Da suka hada da
-city people entertainment award (best actress 2015)
-kannywood award (best actress 2014)
-African voice (best African actress 2017)
Sannan kuma ta kasance ma mallakiyar
=sadau home (gidan rakashewa)
Kuma tanada kampanin shirya finafinai nata
wanda ya shirya finafinai kamarsu
-rariya
Da sauransu.
Domin Karin bayani dangane da cikakken tarihin rahama sadau a YouTube Nw Hausa Tv