Cikakken tarihin Sadiq Sani Sadiq
SUNA: Sadiq Sani sadiq, mati
SHEKARU: 2 febrauary 1981
(shekara 41)
AIKI: jarumi
MATA: murja shema 2013
YARA: (2)
GARI: jos (plateau)
KASA: Nigeria

WANENE SADIQ SANI SADIQ
Sadiq Sani sadiq shahararren jarumi a masana,antar kannywood Wanda yayi fice a Nigeria da sauran kasashen ketare
HAIHUWA
Anhaifi Sadiq Sani sadiq ne a garin jos cikin plateau a shekarar (2 February 1981).
KARATU
Sannan yayi karatunsa na primary da secondry a gangare Cikin garin jos
Ya kuma karanta aikin jarida a diflomar dake cikin Jami,ar dake jos.
Karanta CIKAKKEN TARIHIN ADAM A ZANGO
MATA DA YARA
Kawo yanzu Jarumin yanada mata daya dakuma yara biyu babban shine Ahmad dakuma karamar kanwarsa wacce macece.
Jarumin yashaidawa Bbc Hausa cewar yanason dansa yagajeshi a harkarsa ta fim.
FARA FIM
Sadiq sani sadiq ya fara fim tun a 2004 amma taurarinsa sunfara haskawane a 2012
Tun bayan fitowarsa a wani fimdin nollywood mesuna blood and henna wanda yafito tare da
*alinuhu da
*nafisat Abdullahi
MATI DA LADO
Mati da lado fim nashi da yayi a 2014 fimdin ya kara haskaka taurarinsa kasancewar yadda fimdin ya shahara
Sannan ya fito a fimdin tare da jarumai da dama kamarsu
*al,amin buhari
*saratu gidado
*rabiu rikadawa
Da sauransu
JERIN FINAFINAI
Yayi fims da yawa fiye da 60 da suka hada da
-mati da lado
-blood and henna
-hanyar Kano
-jamila
-abbana
-ashabul khafi
-adamsy
-ga fili ga mai doki
-Ya daga Allah
-hijira
-ruwan dare
-addini ko alada
-artabu -Dan marayan zaki -wutar kara Dadai sauransu
HADAKA
Sannan jarumin ya fito a fina finai tare da jarumai da dama kamarsu *Ali nuhu *Adam a zango *nuhu Abdullahi *maryam Yahaya *Maryam ab yola *shamsu dan,iya *jamila umar nagudu dadai sauransu
Karanta Cikakken Tarihin Sani Danja
KYAUTAR GIRMAMAWA
Ya karbi kyautar girmamawa da Dama a fadin duniya
Kamarsu
_city people entertainment award
_kannywood awaward
Domin Karin bayani dangane da cikakken tarihin sadiq Sani sadiq a YouTube Nw Hausa Tv