CIKAKKEN TARIHIN SHAMSU DAN,IYA

Cikakken tarihin shamsu dan,iya

SUNA: Shamsu Dan iya

Sponsored Links

SHEKARU: (31) Anhaifi dan iya ne a 1990

AIKI: jarumi, darakta, producer

MATA: babu

MATAKIN KARATU: digiri

GARI: kaduna

KASA: Nigeria

Cikakken tarihin shamsu dan,iya
Umar m Shariff da Shamsu Dan’iya

WANENE Shamsu Dan iya

Shamsu ya kasance shahararren jarumi a masana antar kannywood Wanda yake fitowa a vidiyoyin wakoki dakuma shirye shiyen Hausa.
Jarumin ya fara fim ne tunda jimawa sannan ya samu nasarori da dama a harkar.

KARATUN SHAMSU DAN IYA

Jarumin yayi karatunsa na primary da secondry a kaduna Sannan yayi
Karatunsa na digiri A Maryam abatcha American university niger (maaun). Inda ya Karanchi ilimin aikin jarida wato (mass com)

HAIHUWA

Anhaifi shamsu ne a 1990 a garin kaduna cikin kaduna Sannan ya kasance jinin sarauta.

Sannan ya samu sunan dan iya ne kasancewar sunan sarautar kakansane Dan’iya Kakansa yake kiransa da wannan sunan na dan’iya.

FARA FIM

Dan iya anfara haska jaruminne ne a wani fim mesuna Sa,a a 2006 zuwa 2008 Sannan ya fito a finafinai da dama kamarsu jamila da jamilu Da sauransu

Jarumin ya bayyana cewar Tambayar da akafi yimasa “shine yaushe Zaiyi aure”
Saidai har izuwa yanzu baisanar  da masayansa ba game da matar da dai aura

Cikakken tarihin shamsu dan,iya
Dan’iya

JERIN FINAFINAN SHAMSU DAN IYA

Shamsu dan iya
Yayi finafinai da dama kamarsu
-sareena
-gamunandai
-muja dala
-Karki manta dani
-gimbiya sailuba
-jaruma
-Daga dina
-burin masoyi
-Alaqa
-murayu da juna
-barrista kabir
-babbar tawaga
Dadai sauransu

Karanta CIKAKKEN TARIHIN ADO GWANJA

HADAKA

Kuma ya fito a finafinai da yawa tare da jarumai kamarsu
*alinuhu
*Umar m Sharif
*abdul m Sharif
*garzali miko
*nuhu Abdullahi
*Ramadan booth
*,Maryam Yahaya
*,Maryam booth
Da sauransu.

Jarumin ya bayyana a wata hira cewa Kyautar datafi birgeshi Itace kyautar mota da Ali Nuhu ya bashi

KYAUTAR KARRAMAWA

Kuma ya karbi kyautan girmamawa da dama a fadin duniya Irinsu:

=Fresh hausa fulani award
=kannywood award
=African voice
=city people entertainment awards
Dadai sauransu

domin Karin bayani dangane da cikakken tarihin shamsu dan,iya

a YouTube Nw Hausa Tv

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *