Izzar_so episode 83 watch and download
Izzarso episode 83
Idan baku mantaba a farkon izzarso episode 82 Aisha najamu wato nafisa a izzarso tayi mafarkin cewar ita ba diyar matawalle bace
Sannan ta nemi ma’aikaciyarta wadda daga bangare daya kuma ma’aikaciyar hajiya sara ce da ta nema mata mafita ta yadda data samu damar kashe hajjara da mahaifiyarta saboda sunsan cewa ita ba diyyar matawalle bace amma sai ta bata shawarar kawai ta kashe alhaji matawalle kawai tunda idan ya mutu hajjara da mahaifiyarta basada wani hujja na gamsar da duniya cewa nafisa ba yar matawalle bace ya kukega dai kasance a episode 83
Sannan hajiya sara a karshen episode 82 ta tada laulayi wadda haryakai ga nemo doctor domin dubata sannan doctor yasanar dasu cewa tana dauke da juna biyu wadda shima wani shirine daga nata bangaren izzar so gidan baram barama.
Karanta CIKAKKEN TARIHIN LAWAN AHMED
IZZAR SO EPISODE 83
miye ke faruwa a izzar so episode 83
Ga wani takaiceccen labari daga ciki abinda ya faru a episode 83
Farkon abinda da ya faru a izzar so episode 83 dai shine laulayi da hajiya sara ta tada

Hajiya sara
Zargin da takeyiwa matawalle da tsohuwar matarsa nason maida aurensu yasa tatazuba tamkar magarya amma badaga nan masalar take domin idan abinda take tunani ya faru kashinta ya bushe
Babban dan matawalle
Sannan wanda ake so akai a masayin babban dan matawalle jin cewa gidan matawalle da akaishi yasa ya razana duba mekaje kazo koya data kaya sai dai mun hadu a episode 84
Hajara
Akarshe hajiya sara ta rusa shirin hajara na son sanar da mahaifinta alhaji matawalle wani sirri wadda bai sani shin hakan daisa hajara ta fahimci waye hajiya sara ko kuma bada mu iya cewa komaiba saidai mun hadu a kashi na 84 episode 84
Zaku iya taba link dake kasa domin kallo shirin izzar so kashina 83
Watch here
Sannan daku iya ziyartar a shafinmu na YouTube NW HAUSA TV mun gode
Izzar so episode 83 watch and download
Izzar so episode 83 watch and download